Jaruma Hajara Aliyu ta baiwa Maryam Yahaya kyakkyawar shawara kan ta daina wallafa hotunanta a wannan hali da take ciki

HTML img link tutorial

Jaruma Hajara Aliyu ta baiwa Maryam Yahaya kyakkyawar shawara kan ta daina wallafa hotunanta a wannan hali da take ciki

Jaruma Hajara Aliyu ta baiwa Maryam Yahaya kyakkyawar shawara kan ta daina wallafa hotunanta a wannan hali da take ciki

kamar yadda kuka sani jaruma maryam yahaya ta kwanta rashin lafiya a kwanakin baya wanda har ta kusa shekawa lashira.

Sai a wannan lokacin kuma jarumar take yawan wallafa hotunan ta a shafuka sada zumunta inda har al’umma suke mamaki kan ramewar da tayi, domin jarumar tasha wahala sosai lokacin da take kan jinyar.

Sannan kuma jaruma Maryam Yahaya ta sake wallafa wasu hotuna a wanda har wata jaruma a masana’antar kannywood tayi mata nasiha kan ta dai na wallafa hotunan ta, tayi hakuri zuwa gaba idan Allah ya kara bata lafiya sai ta cigaba da wallafa hotunan nata domin a yanzu bai dace tana wallafasu ba ganin halin da take ciki.

aruma Hajara Aliyu wanda tayi rubutu akan hotunan da jaruma Maryam Yahaya ta wallafa dake fama da rashin lafiya, inda a yau kuma wasu hotuan jaruma Maryam Yahaya suke yawo a kafafan sada zumunta wanda hotunan nata suke dauka ka 3 a cikin hotunan da ta daga lokacin rashin lafiyarta kawo yanzu.

Download More:  Reminisce and Olamide Set to Drop New Single – "Omo X100"

Inda jaruma Hajara Aliyu ta baiwa jaruma Maryam Yahaya kyakkyawar shawara akan ta dai na wallafa hotunan ta a wannan hali da take ciki, inda jaruma Hajara ta wallafa rubutun tana cewa.

maryam yahaya

Maryan Yahaya duk mai baki shawara kiyi hoto ba mai kaunarki bane kiyi hakuri ki kara hakuri ki ajiye maganar hoto yin sa a gareki ba alkairi bane face tonon silili, ki bawa neman lafiyar mushimmanci duk mai nemanka idan yaga akwai dama kara nemanka zai yi kulkum makashinka kara neman ka yake har sai yaga ka kai kasa kiyi hakuri shawara ce.

Sannan kuma jaruma Hajara Aliyu ta kara wallafa wani rubutun a kasan hoton kamar haka.

Allah ya baki lafiya Allah yasa kaffara ce Allah ya dubi wannan jinyar da kikayi ya yafe miki kura kuranki dan darajar Annabi Muhammad S.A.W.

Wannan itace shawarar da jaruma Hajara Aliyu ta bauwa jaruma Maryam Yahay akan ta bai na wallafa hotunanta a cikin wannan halin da take domin hakan bashi da amfani.

Kalli sabbin hotunan da jaruma Maryam Yahaya ta wallafa.

HTML img link tutorial
HTML img link tutorial

Add a Comment

Your email address will not be published.